Lafiyar muhalli

Lafiyar muhalli
academic discipline (en) Fassara, field of study (en) Fassara, specialty (en) Fassara da academic major (en) Fassara
Bayanai
Facet of (en) Fassara public health (en) Fassara
Karatun ta environmental health sciences (en) Fassara
Taswirar ra'ayi da ke nuna alaka tsakanin yanayin da ba dan adam ba, sabis na yanayin muhalli, xa'a na muhalli, adalcin muhalli, da lafiyar jama'a
Alamar lafiyar muhalli (2016). Ya kunshi nau'i uku: tasirin lafiya, ingancin iska, da ruwa me tsafta. Nau'in tasirin lafiya ya hada da alamar bayyanar hadarin muhalli.

Lafiyar muhalli, reshe ne na kiwon lafiyar jama'a da ke kula da duk wani nau'i na yanayin halitta da ginannen, yanayin dake shafar lafiyar ɗan Adam. Don sarrafa abubuwan da za su iya shafar lafiya, yadda ya kamata, dole ne a ƙayyade buƙatun da dole ne a cika don ƙirƙirar yanayi mai kyau.[1] Manyan ƙananan ƙa'idojin kiwon lafiyar muhalli, sune kimiyyar muhalli, (toxicology), wato ilimin cututtuka na muhalli, da muhalli da likitancin sana'a.[2]

  1. Dovjak, Mateja; Kukec, Andreja (2019), "Health Outcomes Related to Built Environments", Creating Healthy and Sustainable Buildings (in Turanci), Cham: Springer International Publishing, pp. 43–82, doi:10.1007/978-3-030-19412-3_2, ISBN 978-3-030-19411-6, S2CID 190160283
  2. Kelley T. The ecology of environmental health. Environ Health Insights. 2008 Jul 21;2:25-6. doi: 10.1177/117863020800200001. PMID 21572828; PMCID: PMC3091335.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search